Zuwa ga ɗanbaiwa,


Wancan hanya da ka bi, ba zai bar ka ka duba kanka ba.
Wancan post da ka yi bookmarking, ba zai aiwatar da kansa ba.
Wancan littafin da ka saya, ba zai karanci kanka ba.
Wancan bidiyon da ka yi downloading, ilimin cikinsa yana nan a zaune har sai ka ɗauki mataki (action).
Wancan screenshots da ka tara na mota, gida, da kayan alatu na duniya, ka sani cewa ba hotuna ne za su saya maka su ba. Sai da kuɗi.
Kuɗi kuma ba sa zuwa daga buri kaɗai; sai an haɗa da ilimi, aiki, himma, da ɗaukar mataki.
Ka tuna ya kai ɗanbaiwa, himma ba ta ga rago.
Me kake yi a yau don gina gobenka, ya kai ɗanbaiwa?
Ver original
post-image
Esta página puede contener contenido de terceros, que se proporciona únicamente con fines informativos (sin garantías ni declaraciones) y no debe considerarse como un respaldo por parte de Gate a las opiniones expresadas ni como asesoramiento financiero o profesional. Consulte el Descargo de responsabilidad para obtener más detalles.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Compartir
Comentar
Añadir un comentario
Añadir un comentario
Sin comentarios
  • Fijado