Alhamdulillah, ma nasara ta biyu a Superteam 🥰


Guys muci gaba da neman ilimi
Mune Web3 jobbers.
Mune trustchainers.
Malammu Allah ya saka muku da alheri
Akoy wasu strategy guda biu da nake amfani dasu wanda @aliy_almustapha da @CreativityEngr suka koyar damu a trustchai da wannan strategy nake amfani a duk sanda zan shiga duk wani contest.
In web3 nan kake so kayi da gaske toh gaskiya yakamata ka shiga @TrustChain0 saboda dole sai ancanza ma duk wani mindset naka bawai iya hunting web3 job zaka koya ba duk wani activities da akeyi a x sai an koya ma a trustchain.
Allah ya saka muku da alheri @Yusi0x @Uthmankhan_
Voir l'original
post-image
post-image
Cette page peut inclure du contenu de tiers fourni à des fins d'information uniquement. Gate ne garantit ni l'exactitude ni la validité de ces contenus, n’endosse pas les opinions exprimées, et ne fournit aucun conseil financier ou professionnel à travers ces informations. Voir la section Avertissement pour plus de détails.
  • Récompense
  • Commentaire
  • Reposter
  • Partager
Commentaire
Ajouter un commentaire
Ajouter un commentaire
Aucun commentaire
  • Épingler