Na fara jin labarin @renaissxyz ba ta hanyar hype ba,


ba ta hanyar influencers ba,
amma ta hanyar tambaya mai sauƙi:

> Me yasa abubuwan da suke da ƙima a zahiri, cards, collectibles, rare assets ba sa aiki da kyau a Web3?

A nan ne na gane cewa @renaissxyz ba "NFT project" ba ne.
Protocol ne. Infrastructure ne.

Renaiss yana gina TCG RWA infrastructure, hanyar da za ta haɗa physical collectibles (kamar PSA-graded cards) da on-chain liquidity, ba tare da karya trust ba.

Founder ɗin su, @Plus_Ultra_715, ya fito ne daga duniyar cards & collectibles na gaske.
Sun ga matsalolin da suka dade suna hana kasuwar girma: – farashi ba a bayyane

– custody ba a yarda da shi
– kasuwa tana rufe ga manyan 'yan wasa kaɗai

Blockchain na iya warware hakan,
amma ba da hype, da tsari.

A Nuwamba 2025, Renaiss ya kaddamar da Alpha Test a @BNBCHAIN.
Ba demo kawai ba real experiment ne.

Sun haɗa: – VRF randomness
– blind box gacha
– on-chain marketplace
– alpha SBT badges

Sakamako?
👉 Sama da 250 PSA-graded Pokémon cards aka airdrop ga early users.
Wannan ba labari ba ne, execution ne.

Daga nan suka shiga Closed Beta.
A nan ne gaskiya ta fito fili.

Packs suna sold out: – Pack 2.0: awa 4
– Pack 3.0: minti 100
– Pack 4.0: minti 10

Ba saboda hype ba,
amma saboda infrastructure ya ɗauki load.

Stats? – 44,000+ users
– $747k+ trading volume
– Gacha + P2P trading
– Trading Arena competition da real rewards

Wannan shi ake kira market validation.

Amma abin da ya fi bani sha'awa shi ne:
@renaissxyz bai tsaya a product ba.

Suna gina: – third-party custody
– vault & card shops
– real authentication
– on-chain settlement layer

Wato, suna juya physical collectibles zuwa liquid on-chain assets.

A Disamba, Renaiss ya shiga BNB Demo Night – Abu Dhabi,
kuma ya zama #1 RWA dApp a BNB DappBay.

A nan na gane wani abu:
Cards ba iyakar Renaiss ba ne.
Su ne farkon use case.

Abin da Renaiss ke ginawa shi ne:

> tubalin da RWA collectibles za su tsaya a kai a Web3.

Wannan shine dalilin da yasa nake son zama Renaiss Ambassador.
Ba don badge ba,
amma don gina ilimi, fahimta, da adoption, musamman ga sababbin users da communities da ba su da wakilci.
RWA-2,91%
BOX1,45%
AIRDROP-0,09%
PACK-1,82%
Ver original
post-image
Esta página pode conter conteúdos de terceiros, que são fornecidos apenas para fins informativos (sem representações/garantias) e não devem ser considerados como uma aprovação dos seus pontos de vista pela Gate, nem como aconselhamento financeiro ou profissional. Consulte a Declaração de exoneração de responsabilidade para obter mais informações.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Partilhar
Comentar
0/400
Nenhum comentário
  • Fixar

Negocie cripto em qualquer lugar e a qualquer hora
qrCode
Digitalizar para transferir a aplicação Gate
Novidades
Português (Portugal)
  • 简体中文
  • English
  • Tiếng Việt
  • 繁體中文
  • Español
  • Русский
  • Français (Afrique)
  • Português (Portugal)
  • Bahasa Indonesia
  • 日本語
  • بالعربية
  • Українська
  • Português (Brasil)