Gaskiya ne。Amma ga gaskiya mafi girma👇 Degree kawai ba ya biyan bills。Rayuwa tana buƙatar multiple streams。 To me zai hana ka haɗa degree da sana’a? Ga yadda winners suke tafiya: 🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization。 🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security。 🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum。 🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi。 Wannan shi ne strategy mai dorewa a wannan zamanin。 Idan aikin bai zo ba? Toh Ka fara sana’a。Ka fara kasuwa。Ka fara koyon skill。 Idan aikin ya zo? Ka riƙe duka biyun。 Saboda: Degree na baka「title」。 Sana’a na baka「freedom」。 Ka haɗa su…… Sai ka zama unstoppable。🚀
「Mu ba mu mutanen banza ba ne… mu graduates ne。」
Gaskiya ne。Amma ga gaskiya mafi girma👇
Degree kawai ba ya biyan bills。Rayuwa tana buƙatar multiple streams。
To me zai hana ka haɗa degree da sana’a?
Ga yadda winners suke tafiya:
🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization。
🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security。
🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum。
🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi。
Wannan shi ne strategy mai dorewa a wannan zamanin。
Idan aikin bai zo ba?
Toh Ka fara sana’a。Ka fara kasuwa。Ka fara koyon skill。
Idan aikin ya zo?
Ka riƙe duka biyun。
Saboda:
Degree na baka「title」。
Sana’a na baka「freedom」。
Ka haɗa su…… Sai ka zama unstoppable。🚀